Hamisu Breaker – Yan Arewa Ft Momee Gombe

Hamisu Breaker - Yan Arewa Ft Momee Gombe

Download Mp3 Hamisu Breaker – Yan Arewa Ft Momee Gombe

Download Hamisu Breaker New Song Titled Yan Arewa Featured Momee Gombe, Kowa yasan Hamisu Breaker, Haka zalika indai kai ma’abocin kallon bidiyon wakokin hamisu breaker ne to babu shakka dole zaka san ko wacece Momi gombe.

Domin kuwa Sukan Fito tare a Bidiyoyon wakokin sa, To a wannan  lokacin mawaki hamus breaker tare da jaruma mome gombe sun hadu sun kawo wata waka mai taken Yan Arewa.

 

DOWNLOAD NOW
Hamisu Breaker - Yan Arewa Ft Momee Gombe


from KuryaNg.Com https://ift.tt/2PANudN March 29, 2021 at 09:16AM https://kuryang.com

Comments

Popular posts from this blog