Musha Dariya Labarin Wani Saurayi

Musha Dariya Labarin Wani Saurayi

DOLE KAYI DARIYAπŸ˜ƒπŸ˜ƒπŸ˜ƒπŸ˜ƒπŸ˜ƒπŸ˜ƒ WANI NE YAKE SON WATA BUDURWA AMMAN YA KASA GAYA MATA Wata rana sai ya daure ya cije ya tura mata texmessage kamar haka I LOVE U FATEEMAH Bayan kamar minti daya sai yaji texmessage ya shigo wayar sa. Amman sai ya kasa bude messge din saboda fargabar wacca amsa tadawo masa da ita.Kawai sai goganka ya fito daga dakinsa ya dauki Buta yayi Alwala yakoma Daki yayi sallah raka’a 4, Sannan ya dauki dooogon Carbi yayi Lazimi sannan yai Addu’o’i ! yayi Addu’o’i !!yayi Addu’o’i !!! Ya tofa akan wayar sannan ya bude message din, Yana budewa sai yaga ansa Dear customer, you do not have sufficient balance to send a message. Pls,recharge and try again later hhhhhhhhhhhhhhhhhhhhhh πŸ˜€πŸ˜€πŸ˜€πŸ˜€πŸ˜‚πŸ˜‚πŸ˜‚πŸ˜‚πŸ€©πŸ€©πŸ€©πŸ€©πŸ€©πŸ€©from KuryaNg.Com https://ift.tt/37cNpms February 14, 2021 at 01:32AM https://kuryang.com

Comments

Popular posts from this blog