Musha Dariya Dole Labarin Aren Wani Saurayi

Musha Dariya Dole Labarin Aren Wani Saurayi

πŸ˜ƒπŸ˜ƒπŸ˜ƒKAI AURE DADIII πŸ˜ƒπŸ˜ƒπŸ˜ƒπŸ˜ƒ
Yau ba aiki inah gida inah hutawa matata tana hada mun wani kayataccen kunun ayah da lemo mai dadi. nikuma Na bararraje akan gado inah jiranta ta kawo min….
Bayan kamar minti daya sai gatanan dauke da jug cike da kunun ayah tun kafin ta karaso yawuna ya tsinke, Na mika hannu da niyar ta bani kawai sai taimun fari da idoπŸ‘±πŸΌ‍♀
Tace sweet heart bude bakin ka Na baka, haka Na bude baki😩 kamar wani karamin yaro tana tsiyaya mun inah tasha….
Kawai sai naji ana yayah ka tashi akuyar🐐 indo tanama fitsari abakiiiiiiiiiiiiiiπŸ˜‚πŸ˜‚πŸ€£πŸ™Š

Banda dariya da yawa fa

WAI ASHE MAFARKI NAKE WAYYO ALLAHπŸ™ˆπŸ™ˆπŸ™ˆπŸ™ˆπŸ™ˆfrom KuryaNg.Com https://ift.tt/3b1XHqF February 14, 2021 at 01:37AM https://kuryang.com

Comments

Popular posts from this blog