Ummi Zee zee Tace kudi ne sukayi Mata yawa shiyasa take nuna Kalar Haukanta (Hotuna)

kuɗi ne suka yi min yawa shiyasa nake nuna Kalar Haukana, in ji Ummi Zee Zee

Tsohuwar Jarumar Fina finan hausa Jaruma ummi zee zee ta dauki hoton buhun kudi tare da wallafawa a shafinta na Instagram tana Mai Cewa dama ance in kudi sukayi yawa suna da HAUKA Dan haka Nima ga kalar tawa haukan nasa kudi na a Gaba sai SELFI Kawai nake tayi dasu.

An hangi Hoton jarumar tana sunkuma kudi dauri dauri na dubu dari Biyar a ledar Ghana most Go, ko da wani mabiyin ta Yace da ita wannan ai naira dubu dari Biyar ne kawai sai jarumar ta Mai da Masa da martani Cewa aiba iyakarsu kenan ba shin baka gani ba Ina cusawa a buhu?

Jama’a da dama sun nunawa jarumar kauyancinta a Fili…from KuryaNg.Com https://ift.tt/3r19Lir January 30, 2021 at 09:37AM https://kuryang.com

Comments

Popular posts from this blog