Tirkashi Jakadiyyar arewa Ta Bankaɗo Wani bidiyon Maryam Yahya A bisa cinyar Wani Ƙato

Tirkashi Jakadiyyar arewa Solar Bankaɗo Wani bidiyon Maryam Yahya A bisa cinyar Wani Ƙato

Wannan wani bidiyo ne da jakadiyae tonon asirin arewa na wallafa a shafinta na Instagram inda take nuna jaruma tana bisa cinyar wani kato suna wakar soyayya.

Wasu suna ganin hakan bai dace ba amma kuma wasu naganin ae itace mai laifi miyasa sunayiwa junansu bidiyo a watsa a sohishiyal midiya. Zamu kawo bidiyon anjima kadanfrom KuryaNg.Com https://ift.tt/3nuSnjX January 10, 2021 at 09:39AM https://kuryang.com

Comments

Popular posts from this blog