Muhimmiyar Sanarwa Daga Bakin Dirakta Aminu Saira Zuwa Ga Masoyan Film Din Labarina Series

Muhimmiyar Sanarwa Daga Bakin Dirakta Aminu Saira Zuwa Ga Masoyan Film Din Labarina Series

A yau ne ranar litinin babban daraktan shirin film din labarina series film wato aminu saira yayi wata muhimmiyar sanarwa game da film din kuma a cikin ruwan sanyi a cikin dadaden kalamai a cikin kalamai masu nuna iya magana da sanin yadda ake yima masoyi idan anyi masa wani abu wanda ake tunanin baiji dadinsa ba.

Ga abinda aminu saira dinnan yace a shafinsa na Facebook

Muhimmiyar Sanarwa Daga Bakin Dirakta Aminu Saira Zuwa Ga Masoyan Film Din Labarina Seriesfrom KuryaNg.Com https://ift.tt/2Ljd1WW January 05, 2021 at 08:25AM https://kuryang.com

Comments

Popular posts from this blog