Lukman Labari Na Tare Da Abba Sadau Zasu Angwance

-Jarumin Cikin Shirin LABARI NA, Wanda Akafi Sani Da Lukman, Tare Da Mai Shorya Fina Finai, Abba Sadau, Yayan Rahama Sadau, Duka Sun Kusan Angwancewa.

-Ranar Jumma Ne Dai Hotunan Jaruman Suka Dinga Yawo A Shafin Sada Zumunta Na Auren Jaruman. Muna Fatan Allah Ya Basu Zaman Lfy

-Kalli Videon Nan Domin Sanin Lokacin Angwancewan Nasu.from KuryaNg.Com https://ift.tt/3ikoeTe January 16, 2021 at 03:12AM https://kuryang.com

Comments

Popular posts from this blog