Kalli Sabon Gidan Da Nazir Sarkin Waka Ya Gina

Wannan Gidan Kam Kaf Kanywood Bana Tinanin Akwai Kamanshi domin Kuwa wannan
Babban Gidane Barkallah Masha Allah Gidan Duk Wanda Yace Bai Birgeshiba Kawai dai yacene
Domin yaji dadin bakinshi Ne Amman Agaskiya Yayi Ha Bidiyon nan akasa ku taba zakugani indama naji anacewa
Gidan yayi matukar girgiza wasu jaruman kannywood din
from KuryaNg.Com https://ift.tt/39ceojI January 23, 2021 at 10:55AM https://kuryang.com
Comments
Post a comment