Babbar Rundunar Dan Sanda Abba Kyari Ta Cafke Gawurtaccin Yan Ta’adda

Babbar Rundunar Dan Sanda Abba Kyari Ta Cafke Gawurtaccin Yan Ta’adda

Daga: Datti Assalafiy

Sarkin Yakin Nigeria babban kwamandan rundinar ‘yan sanda kwararru IRT ya kama manyan barayi 25 masu garkuwa da mutane wadanda suke kashe jama’a a jihohin Kaduna, Katsina, Bauchi, Nasarawa da Kogi.

Mutum 4 daga cikin barayin sune wadanda suka addabi Malaman jami’ar ABU Zaria, har da mai aikin gadi a jami’ar wanda Abba Kyari ya kama yana bada bayanan sirri wa masu garkuwa da mutane suna kama Malamai.

Muna fatan Allah Ya karawa DCP Abba Kyari taimako da nasara

Allah ya kara tona asirinsu.from KuryaNg.Com https://ift.tt/3p62Xzk January 21, 2021 at 09:33AM https://kuryang.com

Comments

Popular posts from this blog