Tonon Asiri Wadanan Sune Matan Da Ke Madigo A Kannywood

Wannan dai wani martani ne da wata baiwar Allah tayi wa tsoffin jarumai biyu Hafsat shehu da Ambasadan ganduje, Rashida Adamu Abdullahi Mai sa’a kan yadda suka mursike ido suka yi ta tsinewa fittacciyar jarumar fim Rahama Sadau .

Wannan dalili yasa wannan mata tayi musu wankin babban bargo a wannan bidiyon👇 ta maido musu martani tare da gorantawa rashida rashin aure da batayi inda ita kuma hafsat shehu ta ce mata “masoyin Annabi na gaskiya baya madigo.”

GA bidiyon Nan A Kasa👇from KuryaNg.Com https://ift.tt/2IuxyH3 November 15, 2020 at 08:47AM https://kuryang.com

Comments

Popular posts from this blog