Yanzu – Yanzu : Gwamnatin nigeria ta haramta Zanga-zanga

 

Bayan karban shawarwari daga masana tsaro da masu iko da tsaron Kasa suka isarwa shugaba Buhari, gwamnatin Nigeria ta haramta cigaba da gudanar da zanga-zangar ENDSARS a fadin kasar Nigeria gabaki daya

Dokar haramcin ya fara aiki daga yau Alhamis, Gwamnati ta bawa jami’an tsaro umarni da su dauki matakin kamewa da tarwatsa duk wata rundina ta masu gudanar da zanga-zangar ENDSARS

Masu zanga-zangar ENDSARS an yi musu abinda suke so amma sunki denawa, iskancin nasu yana neman wuce iyaka, umarnin da aka bawa jami’an tsaro su tarwatsasu yayi daidai

Yaa Allah Ka mana maganin duk wani tsageri da mai mugun nufi akan zaman lafiya da tsaron Kasarmu Nigeria Amin

The post Yanzu – Yanzu : Gwamnatin nigeria ta haramta Zanga-zanga appeared first on HausaLoaded.Com.from HausaLoaded.Com https://ift.tt/3nTDVn6

Comments

Popular posts from this blog