Yanzu- Yanzu : An farwa masu zanga-zangar SARS da harbi ana kona motocinsu a Abuja (Bidiyo)

Yanzu- Yanzu : An farwa masu zanga-zangar SARS da harbi ana kona motocinsu a Abuja (Bidiyo)

 

Rahotanni daga babban birnin tarayya Abuja na cewa masu zanga-zangar SARS sun tashi da fargici a safiyar, Litinin inda aka far musu da harbi.

 

A cikin wani Bidiyo da ya bayyana ana iya jin yanda wani ke cewa sun kawo mana hari gashi suna kona motocin mu amma ba matsala dan gyaran Najeriya ne.

Ga bidiyon nan kasa ku kalla.

 

The post Yanzu- Yanzu : An farwa masu zanga-zangar SARS da harbi ana kona motocinsu a Abuja (Bidiyo) appeared first on HausaLoaded.Com.

Comments

Popular posts from this blog