Shin Da Gaske Mahaifin Nura M Inuwa Ya Rasu ? – Nura M Inuwa

 

A yan kwana kin nan ana yayatawa da cewa mahaifin shahararren mawakin nanaye nura m inuwa yayi jawabi a shafin na facebook.

Ga jawabin mawakin

Mahaifina Ya na Raye cikin koshin Lafiya.

An janyo hankalina bisa wani rubutun ‘Karya da aka wallafa a shafin Facebook da ke bayyana Rasuwar Mahaifina.

Wannan zance kirkirarre ne, Babu kamshin gaskiya, Mahaifina ya na nan a Raye cikin koshin Lafiya.

Ina Kira ga masoyana su kwantar da hankalinsu , Su Yi watsi da wannan maganar, Kuma duk Wanda yayi Karo da rubutun a Facebook yayi report dinsa ga hukumomin Facebook domin su cire rubutun.

– Nura M. Inuwa
13 – Oct – 2020″

The post Shin Da Gaske Mahaifin Nura M Inuwa Ya Rasu ? – Nura M Inuwa appeared first on HausaLoaded.Com.from HausaLoaded.Com https://ift.tt/3nP4fie

Comments

Popular posts from this blog

#EndSars: Meet Popular Nigerian Prophet, Jeremiah Omoto Fufeyin who Foresaw these chaos beforehand" -Aproko Africa