Sautin Murya : Zagi Da Cin Zarafin Da Ake Mana Yasa Bama Shiga Harka Mutane ~ Daga Bakin Ali Nuhu

 

A cikin wata hira da gidan jaridar dw hausa nayi sun tattauna da jaruman Kannywood akan irin yadda wasu fitattun jaruman yan kudu suke shiga harka mutane amma yan arewa basa yi musamman na wannan zanga zanga da akeyi a halin yanzu.

Shine zaku irin yadda jaruman ko wane jarumi yayi bayyanin dalilin da yasa su jaruman Kannywood basu irin na yan kudu.

Ga dai sautin Murya nan sai ku saurara.

 

The post Sautin Murya : Zagi Da Cin Zarafin Da Ake Mana Yasa Bama Shiga Harka Mutane ~ Daga Bakin Ali Nuhu appeared first on HausaLoaded.Com.from HausaLoaded.Com https://ift.tt/2H8MUje

Comments

Popular posts from this blog