Satin Murya: Karshen Tika Tik ! Hamisu Breaker Ya kai Kansa Ga Yan Sanda

Satin Murya: Karshen Tika Tik ! Hamisu Breaker Ya kai Kansa Ga Yan Sanda

Wannan wani al’amari ne da yafaru wanda anka samu sabani tsakanin Hamisu Breaker da wani mutum a cikin jahar kano wanda zargin yayi masa laifi kuma ya arce ya gudu a ranar labara.

Amma sai a yammacin jiya alhamis ya mika kansa ga yan sanda masu sunan MTD.

Ga cikakken rahoto sautin Murya nan da zakuji Yadda al’amarin ya faru daga bakin wanda yayiwa laifi da shi mawakin.

Wannan shine sautin murya da zaku saurara kai tsaye daga shafinmu

Hamisu Breaker

 

The post Satin Murya: Karshen Tika Tik ! Hamisu Breaker Ya kai Kansa Ga Yan Sanda appeared first on HausaLoaded.Com.from HausaLoaded.Com https://ift.tt/3ja9RQA

Comments

Popular posts from this blog