Nazifi Asnanic yayiwa Aisha Buhari Martani akan Maganarta “Acechijama’a”

Nazifi Asnanic yayiwa Aisha Buhari Martani akan Maganarta “Acechijama’a”

A jiya ne matar shugaban kasa Aiaha Buhari ta wallafa a shafinta na twitter inda ta sanya wakar adam a zango wanda ya jawo cece kuce sai gashi an samu daya daga cikin mawaka kuma mai shirya fina finai Nazifi Asnanic yayi martani akan haka.

Wanda ya wallafa a shafin na Instagram

“Muna mutukar alfahari da kasancewar ki tare da matsalar Al’ummar arewa ko Yaushe.

Kasancewar ki Uwa tsayayyiya mai fidda duk abin da take ranta, lokacin da matsala ta mamaye al’ummar ta.
Wannan yana kara mana kaunarki.

Samun Mace uwa a Arewa kamarki alkairi ne. Alhamdulillah, muna alfahari da ke.
Muna rokon Allah ya biya miki dukkan bukatun ki. Allah ya haskaka rayuwar ki da haske mai albarka a dukkan lokutan da Allah ya diba miki a duniya. Ya kare ki daga duk sharrin ababen halitta na boye dana sarari.”

The post Nazifi Asnanic yayiwa Aisha Buhari Martani akan Maganarta “Acechijama’a” appeared first on HausaLoaded.Com.from HausaLoaded.Com https://ift.tt/348LLkH

Comments

Popular posts from this blog