Matashi Ya Kashe Kansa Ta Hanyar Rataya Saboda Kuncin Rayuwa (Hoto)

 

Matashi Ya Kashe Kansa Ta Hanyar Rataya Saboda Kuncin Rayuwa

Majiyarmu ta samu wannan labari daga shafin rariya.

A yau da sanyin safiyar nan wani Matashi ya raya kansa har lahira a jihar Benuwai.

Matashin ya rataye kansa ne saboda halin kuncin rayuwa da ya shiga, wanda aka kasa kai masa dauki, har ya koma zuwa ga Mahaliccinshi.

Ga hotunan nan yadda ya kashe kansa.

Yadda rataye kansa kenan

The post Matashi Ya Kashe Kansa Ta Hanyar Rataya Saboda Kuncin Rayuwa (Hoto) appeared first on HausaLoaded.Com.from HausaLoaded.Com https://ift.tt/316PsFE

Comments

Popular posts from this blog