Mansura Isah Ta   Shirya Zanga zangar Lumana A Jahar kano Akan #secureNorth

 

Tsohuwar Tauraruwar fina-finan Hausa,Mansurah Isah ta bayyana cewa nan gaba, Ranar Alhamis zata shirya zanga-zanga saboda matsalolin dake damun Arewa.

 

Mansurah ta bayyana hakane a shafinta na sada zumunta inda tace mata zasu saka farin Hijabi inda maza zasu saka manyan kaya.

 

 

The post Mansura Isah Ta   Shirya Zanga zangar Lumana A Jahar kano Akan #secureNorth appeared first on HausaLoaded.Com.

Comments

Popular posts from this blog