Mansur isah Tayi Martani Mai zafi Akan Munafukai Yan Arewa Akan Rushe #SARS

 

Tauraruwar fina-finan Hausa, Mansurah Isah ta tambayi wa zai taimaka mana da ‘yan Bindiga idan aka rushe rundunar ‘yansandan SARS?

 

Mansurah tace ‘yan kudu sun fito suna ta kira a rusa rundunar SARS kuma wai har wasu daga Arewa na goya musu baya, tace mu a Arewa wa zai taimaka mana kan ‘yan bindiga? Arewa na son a kawar da ‘yan Bindiga su kuma Kudu na so a kawar da SARS.

Tsohuwar Jarumar Kannywood ta bayyana hakan ne a shafinta na Instagram wanda ga shi nan zaku ga irin yadda tayi bayyani.

 

View this post on Instagram

 

The truth is always bitter Are you waiting for me to say end sarz or end North banditry before you will start calling out your government ?? Northerners wake up ohh, am just saying. That’s how all the government school in the north rotten, no one call them out, I even begged to repost and call them out. But you can make gulma, spoil people’s name n Carrier for your selfishness. The south now are addressing the issue of SARZ, come n see northerners too saying end sarz. Who will help us with the banditry if they end sarz in the north ? The south need to end sarz while the north need to end banditry. Come out, call on the elders in the north and #endbanditry #endhunger #endsexualviolence #endchildabuse #endrape this are our major issues in the #north. Mansurah isah Come out n attack me or abuse me, Inda mu AREWA mukafi karfi kenan, zagi, cin mutunci, cin zarafin mace, wulakanci. Kunci zabe an hana ku, an sauke sarkin ku baku ce komai ba, Ana kashe yan uwanku a daji baku ce komai ba, makarantun AREWA DUK ya lallace baku ce komai ba, ba wuta, ba ruwan pampo, ba asibiti Mai kyau, ba hanya Mai kyau, in kunje neman aiki bazaku samu ba, in ance ministry su dibi maaikata bazasu saka yan AREWA ba sai kudu, mawakan kudi sunfi na AREWA muhimmanci a taro, yan film din kudi sunfi na AREWA muhimmanci a taro. Anan akace zaa sauke wani sarki a kudi, yan kudu suka tayar da hankali sai da aka fasa. Ku Mai kukayi? Mtswwwww. Come n attack me am waiting say anything u want. Kuma a hakan ne DUK wani babba a nigeria Dan AREWA ne, Amma Basu kaunar mutanen su.

A post shared by Mansurah Isah (@mansurah_isah) on

The post Mansur isah Tayi Martani Mai zafi Akan Munafukai Yan Arewa Akan Rushe #SARS appeared first on HausaLoaded.Com.from HausaLoaded.Com https://ift.tt/34Q0Rec

Comments

Popular posts from this blog

#EndSars: Meet Popular Nigerian Prophet, Jeremiah Omoto Fufeyin who Foresaw these chaos beforehand" -Aproko Africa