Mai shafin Twitter ya goyi-bayan zanga-zangar #EndSars

Mutumin da ya samar da shafin Twitter, Jack Dorsey ya nuna goyon-bayansa ga zanga-zangar #EndSARS da ke ci gaba da jan hankali a Najeriya

Dorsey ya sake wallafa bayanan asusun tara kuɗin tallafawa zanga-zangar a shafinsa @jack dauke da alamar tutar Najeriya.

 

Sannan ya sake wallafa wasu maƙaloli da ke nuna goyon-bayan zanga-zangar.

 

 

Sai dai wannan alamari ya janyo yabo da suka a shafin na sadarwa abin da ya kai ga wani mamba a Jam’iyyar APC, wanda kuma ya taɓa neman takara shugaban ƙasa Adamu Garba barazanar kalubalantarsa a kotu inda zanga-zangar ta kazance.tattara bayyanai bbchausa

The post Mai shafin Twitter ya goyi-bayan zanga-zangar #EndSars appeared first on HausaLoaded.Com.from HausaLoaded.Com https://ift.tt/34Yi0Cy

Comments

Popular posts from this blog