Kalli Zafaffan Hotunan Adam A Zango Da Fati Shu’uma Masu Kama Da Pree-wedding

Kalli Zafaffan Hotunan Adam A Zango Da Fati Shu’uma Masu Kama Da Pree-wedding

Wadannan zafaffan hotunan jarumai biyu wati adam a zango da fati Shu’uma sunyi matukar kyau sosai wanda suke yawo a kafaffen sada zumunta.

Masu alamar Pree-wedding amma dai a namu bincike ya nuna mana wannan wani sabon fim ne jarumin ke dauka mai suna ” Alfahari” wanda zai kayatar da yan kallo sosai.

Kalli hotunan nan kasa.

 

The post Kalli Zafaffan Hotunan Adam A Zango Da Fati Shu’uma Masu Kama Da Pree-wedding appeared first on HausaLoaded.Com.from HausaLoaded.Com https://ift.tt/344ghwg

Comments

Popular posts from this blog