Kalli Hotunan Yanda Rana 3 ta fito a kasar China a Yau

Wani gari a Kasar China a safiyar, Alhamis ya ga abin mamaki inda Rana ta rabe zuwa gida 3 kuma a Lokaci guda.

 

Ranar ta tsaya a haka har tsawon awanni akalla 3. Abin ya farune a wani gari me suna Mohe dake kusa da iyakar kasar da Rasha.

Hutudole ta ruwaito,lamarin ya farune daga Allah, amma dai su masana sun saka masa sunan Sun Dogs wanda ba kasafai ya cika faruwa ba a kasar.

Abin ya faru daga karfe 6:30am zuwa 9:30 na safiyar yau. Ma’aikatar kula da yanayi ta kasar ta saka hotunan a shafinta inda aka ga haske guda 2 a sama.

 

Ga hotunan nan kasa.

     

The post Kalli Hotunan Yanda Rana 3 ta fito a kasar China a Yau appeared first on HausaLoaded.Com.from HausaLoaded.Com https://ift.tt/350iacx

Comments

Popular posts from this blog