HotunanJaruman Kannywood Ali Jita, Nazifi asnanic ,fresh Emir da sauran a wajen zanga zanga

HotunanJaruman Kannywood Ali Jita, Nazifi asnanic ,fresh Emir da sauran a wajen zanga zanga

Mawaka, Ali Jita, Fresh Emir,nazifi Asnanic da dai sauransu a cikin ayarin Jama’a, ya yin da suke gudanar da zanga-zangar lumana a garin Kano, don nusar da Gwamnatin Nijeriya akan halin rashin tsaro, garkuwa da mutane, da sauran abubuwan da suka addabi yankunan Arewa.

Kalli hotunan yadda zanga zanga ta faru a kano.

 

 

Fresh Emir
Nazif Asnanic Da fresh Emir
Ali jita a cinin Jama’a

Jamilu Adama soyayyar facebook kenan

The post HotunanJaruman Kannywood Ali Jita, Nazifi asnanic ,fresh Emir da sauran a wajen zanga zanga appeared first on HausaLoaded.Com.from HausaLoaded.Com https://ift.tt/2STRODs

Comments

Popular posts from this blog