DA DUMINSA: Iyan Zazzau Ya Maka Gwamnatin Kaduna A Kotu Kan Kin Ba Shi Sarautar Sarkin Zazzau (Hotuna)

 

Alhaji Bashar Aminu (Iyan Zazzau) ya yi karar Gwamnatin Jihar Kaduna akan nadin sabon Sarkin Zazzau Ambasada Ahmed Nuhu Bumalli, inda shi Iyan Zazzau ya ce shine ya kamata a nada a matsayin sabon Sarkin Zazzau kamar yadda takardar karar ta sanar.

Alhaji Bashar Aminu (Iyan Zazzau) 

Wata sabuwa lallai akwai kenan ma’ana dai shi baiyi mubayi a bah.

 

Kalli ga hotunan nan kasa.

 

The post DA DUMINSA: Iyan Zazzau Ya Maka Gwamnatin Kaduna A Kotu Kan Kin Ba Shi Sarautar Sarkin Zazzau (Hotuna) appeared first on HausaLoaded.Com.from HausaLoaded.Com https://ift.tt/3lAiq8P

Comments

Popular posts from this blog

#EndSars: Meet Popular Nigerian Prophet, Jeremiah Omoto Fufeyin who Foresaw these chaos beforehand" -Aproko Africa