Da Duminsa: A Cechi Jama’a~ A’isha Buhari ta gayawa shugaban kasa

Da Duminsa: A Cechi Jama’a~ A’isha Buhari ta gayawa shugaban kasa

Uwargidan shugaban kasa,Hajiya A’isha Buhari a karin farko ta yi magana akan halin da Najeriya ke ciki inda ta yi kira da a ceci jama’a.

Ta saka hoton shugaban kasar da jami’an tsaro inda hoton ke dauke da wakar Adam A Zango yana zayyano matsalolin Najeriya.

Ana ta zanga-zanga dai akan matsalar tsaro a Arewa wanda hakan ya dauki hankalin Duniya baki daya.

Ga bidiyon ku kalla.

 

 

The post Da Duminsa: A Cechi Jama’a~ A’isha Buhari ta gayawa shugaban kasa appeared first on HausaLoaded.Com.from HausaLoaded.Com https://ift.tt/3k9x5Hw

Comments

Popular posts from this blog