Bidiyo : Waka Da Ta Fi kowace “Views” A Youtube kaf Kannywood Data Haura fiye Da Miliyan Shidda

Waka Da Ta Fi kowace “Views” A Youtube kaf Kannywood Data Haura fiye Da Miliyan Shidda

Nazir m Ahmad sarkin wakar san kano amma mai murabus shine wanda a kaf Kannywood da wakar tilo tafi duk wani bidiyo na mawakan Kannywood samun views da ya haura miliyan shidda da dubu dari biyu.

Wanda ba kowace waka bace face “mata ku dau turame” wanda yayi sarkin kano sanusi lamido na II tabbas san kano mutum ne da ba kano kawai ake sonshi ba.

Bugu da kari ta samu martanin mutane  dudu daya da dari daya, wannan wani bincike ne  da shafin Hausaloaded tayi idan akwai wanda yafi shi samu muna jiran martanin ku a wannan shafin namu.

Ga hotunan na ku kalla.

Ga bidiyon wakar zaku iya kallonta daga shafin ta.

The post Bidiyo : Waka Da Ta Fi kowace “Views” A Youtube kaf Kannywood Data Haura fiye Da Miliyan Shidda appeared first on HausaLoaded.Com.from HausaLoaded.Com https://ift.tt/3jdCXy9

Comments

Popular posts from this blog