Bidiyo : A Tuna da Rayukan da suka Ceto ta a arewa ba kuskurensu ba #SARS ~ Zaharadeen sani

A cikin wannan bayyani zakuji irin yadda jarumi Zaharadeen sani yayi cikakken bayyani akan munafukan yan arewa da dai sauransu.

Wanda sanin kanku ne cewa duk sati daya kacal da fara wannan harka amma gashi nan an rushe su wanda akwai manya manyan yan siyasa da sunka ce su basa goyon bayan rushe #sars a nigeria.

Ga bidiyon nan kasa domin ku kalla.

The post Bidiyo : A Tuna da Rayukan da suka Ceto ta a arewa ba kuskurensu ba #SARS ~ Zaharadeen sani appeared first on HausaLoaded.Com.from HausaLoaded.Com https://ift.tt/2Fq4DlI

Comments

Popular posts from this blog