Bidiyo : Tambayoyi Malam Zan Iya Sakin Mata kuma Na Auri Yayarta ko Kanwar mahaifiyarta

Tambayoyi Malam Zan Iya Sakin Mata kuma Na Auri Yayarta ko Kanwar mahaifiyarta

Anyiwa malam tambayoyi da dama a cikin wannan zaure nasa na inda yake karatu wanda zakuji daga bakinsa.

Shin ya halata mutum ya saki kanwa ya auri yayarta ?

Shin ya halata mutum ya saki kanwa ya auri kanwarta?

Shin ya halata mutum ya saki kanwa ya auri kanwar Mahaifiyar ta?

Shin ya halata mutum ya saki kanwa ya auri yayar Mahaifiyar ta?

Duk amsoshin waÉ—annan tambayoyi suna cikin wannan bidiyo zakuji daga bakin malamin.

Ga bidiyon nan kasa .

The post Bidiyo : Tambayoyi Malam Zan Iya Sakin Mata kuma Na Auri Yayarta ko Kanwar mahaifiyarta appeared first on HausaLoaded.Com.from HausaLoaded.Com https://ift.tt/2IDL5eR

Comments

Popular posts from this blog