Bidiyo : Sarkin Waka Ya Mayar Da Martani Mai Zafi Kan Yan Twitter

 

Naziru Sarkin waka yayi martani mai zafi akan yan twitter inda yake nuna cewa shi ba ruwansa da rihina wai tana zanga zanga akan kawo karshen endsars.


Shin batasan da labarin mutanen da ake kashewa a borno bane sai yanzu .

 

 

Yayi jan hankali da wadannan suke kare rayuwarsu akan ana biyansu kudi suna zagin mutane a social media,inda yake cewa Allah wadaran naka ya lallace.

Ga bidiyon nan da ya wallafa.

 

 

View this post on Instagram

 

Allah wadaren naka ya lalace

A post shared by Sarkin wakar sarki sunusi II (@sarkin_wakar_san_kano) on

The post Bidiyo : Sarkin Waka Ya Mayar Da Martani Mai Zafi Kan Yan Twitter appeared first on HausaLoaded.Com.

Comments

Popular posts from this blog