Bidiyo : Sai Yanzu Ne Kukasan Amfanin Yan Fim Din Hausa? Bayan Kun Gama Zaginsu! Martanin Hauwa Mustapha

Wata mata mai suna Hauwa Mustapha ta yi wani raddi mai zafi akan wadanda suke ganin laifin yan fim din Hausa wato Kannywood kan rashin yin fitowa domin ayi zanga zanga a arewacin kasar nan.

 

Idan baku manta ba dai wasu daga cikin mutane sun caccaki yan fim kan shiru da sukayi a kan matsalar tsaron yankin arewa ganin cewa yan uwansu na kudancin kasar nan sun fito sun shiga zanga zangar nuna adawa da rundanar yan sanda ta SARS.

Ga cikakken bidiyon:

 

The post Bidiyo : Sai Yanzu Ne Kukasan Amfanin Yan Fim Din Hausa? Bayan Kun Gama Zaginsu! Martanin Hauwa Mustapha appeared first on HausaLoaded.Com.from HausaLoaded.Com https://ift.tt/34YZGcr

Comments

Popular posts from this blog