Bidiyo : Rigima Ta Barke!!! Su Kabiru Gombe Mayaudara ne inji Sheikh Yahya Jingir

Rigima Ta Barke!!! Su Kabiru Gombe Mayaudara ne inji Sheikh Yahya Jingir

Wannan wani bidiyo ne wanda sheikh jingir yake karyata cewa wai wannan University da izala zatayi karyane.

Wanda tuni da Sheikh Abdullahi bala lai yayi maganar cewa duk wani dalibi nasu kar wanda yayi magana akan malamai biyu ko wane a girmama wanda , daman dai wannan bidiyo ya dan yi yawo a kafaffen sada zumunta.

Wanda babu abinda zamuce Allah ya kara kawo mana hadin kai baki daya.

Ga bidiyon nan kasa.

 

The post Bidiyo : Rigima Ta Barke!!! Su Kabiru Gombe Mayaudara ne inji Sheikh Yahya Jingir appeared first on HausaLoaded.Com.from HausaLoaded.Com https://ift.tt/37da4zO

Comments

Popular posts from this blog