Bidiyo : Jaruman Kannywood sun fara Fitowa zanga zanga Lumana #EndNorthbanditry

Jaruman Kannywood sun fara Fitowa zanga zanga Lumana #EndNorthbandiry

Wanda yanzu haka an safara ganin fuskokin ali jita ,fresh Emir da dai sauransu a wajen domin kawo karshen ta’addanci a arewa.

Wanda dama a yau ne sunka shelanta cewa yau 15/10/2020 ne za’a fara wannan ganganmi.

Ga bidiyo nan daga shafinsa na Instagram.

 

View this post on Instagram

 

We die here #EndInsecurityNow

A post shared by Ali jita (@alijita1) on

The post Bidiyo : Jaruman Kannywood sun fara Fitowa zanga zanga Lumana #EndNorthbanditry appeared first on HausaLoaded.Com.from HausaLoaded.Com https://ift.tt/378r8XR

Comments

Popular posts from this blog