Bidiyo : Innalillahi wa Inna ilaihirraji’un Wani Sahibin Jaruma Amal Umar Yayi mutuwar Bazata

Wannan wani irin al’amari ne da ya faru na mutuwar huji’a wanda saurayin nata yayi mutuwar bazata ga wani rubutu da ta wallafa.

This was his last comment 2weeks ago on my post,adam Ashe zan zo damaturu amma ta sanadiyar mutuwar ka ,hakika na rashin aboki mutumin kirki,wanda baya son kuka na ko kuma damuwa tah saboda shakuwar da yake tsakanin mu,mutane dayawa suna dauka saurayina ne,Allah sarki shikenan fa bazan sake ganin ka ba kenan adam,innalilahi waina ilaihinrajiun “

 

 

Wanda a cikin wannan bidiyo zakuga irin yadda wani bidiyo suna soyewa.

Allah ya jikansa yayi masa rahama amen.

 

The post Bidiyo : Innalillahi wa Inna ilaihirraji’un Wani Sahibin Jaruma Amal Umar Yayi mutuwar Bazata appeared first on HausaLoaded.Com.from HausaLoaded.Com https://ift.tt/347mE1D

Comments

Popular posts from this blog