Bidiyo : cikin fushi Nura M Inuwa yayi magana kan masu Zagin sa Rashin Fitowa Ayi  Zanga zanga Da shi

Shahararren mawakin nura m inuwa yayi magana akan irin yadda ake ta turo masa sako daga kafofin sada zumunta social media da dai sauransu.

Wanda yayi bayyani sosai irin yadda ya ga sakonnin mutane daga sasa daban daban wanda ya gaza hakuri dole sai yayi magana da bakinsa.

 

Wanda zakuji irin yadda yake ta bayyanin cikin fushi

Ga bidiyon nan kasa.

 

 

 

The post Bidiyo : cikin fushi Nura M Inuwa yayi magana kan masu Zagin sa Rashin Fitowa Ayi  Zanga zanga Da shi appeared first on HausaLoaded.Com.from HausaLoaded.Com https://ift.tt/31iHDgk

Comments

Popular posts from this blog