Bidiyo : Bayyani Daga Mahaifin Yaron Da Ake Zargin Yan sanda Na kashe A kano

Innalillahi wa,ina ilaihi raji, un ajiya ne ake zargin yan sandan,  kano area command,  sukashe saifullahi sani kofarmata , yana zaune a kofar gidansu  suka kamashi batare da yayi musu komai, ba,suka, tafi, dashi, suna, duka, har, sai, da rai, yayi,  halinsa, muna kira ga mahukunta dasu dubi wannan lamari domin daukar mataki,  shi kuma allah yajikansa amin.

 

 

Wanna shine bidiyo gidan rediyon rahama tv sunka zanga ta mahaifin wannan yaro Allah ya jikansa yayi masa rahama.

 

Ga bidiyon nan kasa.

 

The post Bidiyo : Bayyani Daga Mahaifin Yaron Da Ake Zargin Yan sanda Na kashe A kano appeared first on HausaLoaded.Com.

Comments

Popular posts from this blog