Bidiyo: Album Din Nura M Inuwa Na 2021 Zai Bada Mamaki Ga Kadan Daga Cikin Wakokin

Bidiyo: Album Din Nura M Inuwa Na 2021 Zai Bada Mamaki Ga Kadan Daga Cikin Wakokin

 

Mawaki Nura M Inuwa yanata aiki akan sabon album dinsa wanda zai saki a shekara mai kamawa wato 2021.

Mawakin wanda a wannan shekarar baaji duriyar sa ba dai kwanakin baya ya fito ya bawa masoyansa hakuri akan cewa shekarar bana dai ta wuce saidai mu tara 2021.

A yanzu haka dai mawakin yanata aiki ba kama hannun yaro a sabon album dinsa wanda zai saka nan gaba kadan a 2021.

Ga kadan daga cikin wakokin cikin wannan bidiyon dake kasa.

Kalli bidiyon anan:

 

 

The post Bidiyo: Album Din Nura M Inuwa Na 2021 Zai Bada Mamaki Ga Kadan Daga Cikin Wakokin appeared first on HausaLoaded.Com.from HausaLoaded.Com https://ift.tt/2FChmSy

Comments

Popular posts from this blog