Bidiyo: Abun sha’awa yadda Jaruma Safiya Musa tana Wasa Da ‘Ya’yanta.

Aure dadi ga lada Abun sha’awa yadda Jaruma Safiya Musa tana Wasa Da ‘Ya’yanta.

Masha Allah lallai aure ni’ima dubi irin yadda take wasa da yaranta cikin nishadi da anshawa.

Wanda tabbas duk mace wanda take a jaruma Kannywood muna baku shawara kuje kuyi aure domin kuci moriyar rayuwarku ta ya mace.

Ga bidiyon nan kasa.

 

 

The post Bidiyo: Abun sha’awa yadda Jaruma Safiya Musa tana Wasa Da ‘Ya’yanta. appeared first on HausaLoaded.Com.from HausaLoaded.Com https://ift.tt/37urAjx

Comments

Popular posts from this blog